Transport gratuit la punctele de livrare Pick Up peste 299 lei
Packeta 15 lei Easybox 20 lei Cargus 25 lei FAN 25 lei

Batu Dangane da Dacewa kan Kadarorin da Suka Shafi Filaye da Gine-gine

Limba hausahausa
Carte Carte broșată
Carte Batu Dangane da Dacewa kan Kadarorin da Suka Shafi Filaye da Gine-gine Matthias Fiedler
Codul Libristo: 16225770
Editura Matthias Fiedler, februarie 2017
Wannan littafi ya żunshi bayanai na kawo sauyi dangane da dacewar hanyoyi (aikace-aikace) na batutuw... Descrierea completă
? points 33 b
76 lei -14 %
66 lei
În depozitul extern Expediem în 14-18 zile

30 de zile pentru retur bunuri

Wannan littafi ya żunshi bayanai na kawo sauyi dangane da dacewar hanyoyi (aikace-aikace) na batutuwan filaye da gine-gine a duk fażin duniya tare da lissafi na yiwuwar sayarwa na (Biliyoyin Daloli), wanda aka żunsa a cikin manhajar hukumar filaye da gine-gine game da żiyasin filaye da gine-gine na (yiwuwar saye da siyarwa na Tiriliyoyin Dala). Wannan na nufin cewa filaye da gine-gine na zaman mutane da na kasuwanci, ko wanda mutane suka mallaka ko kuma na haya, za a iya dillancinsu cikin inganci da kuma hanyar da babu żata lokaci. Hanya ce ta dillanci domin ci gaba cikin żirżira da żwarewa nan gaba domin amgfanin duk wikilai na filaye da gine-gine da kuma masu mallakar kadarori. Dacewa na filaye da gine-gine na aiki a kusan duk żasashe da kuma tsakanin żasashe. Maimakon "kawo" kadara wurin mai saye ko mai karżar haya, tare da hanyar neman bayani a yanar gizo mafi dacewa domin filaye da gine-gine, masu bukatar saye ko karżar haya sun cancanci (binciko tarihi) su gwada sannan su sami hażi tare da kadarori ważanda wakilin filaye da gine-gine ya bayar.

Informații despre carte

Titlu complet Batu Dangane da Dacewa kan Kadarorin da Suka Shafi Filaye da Gine-gine
Limba hausa
Legare Carte - Carte broșată
Data publicării 2017
Număr pagini 40
EAN 9783947082698
ISBN 394708269X
Codul Libristo 16225770
Greutatea 50
Dimensiuni 127 x 203 x 2
Dăruiește această carte chiar astăzi
Este foarte ușor
1 Adaugă cartea în coș și selectează Livrează ca un cadou 2 Îți vom trimite un voucher în schimb 3 Cartea va ajunge direct la adresa destinatarului

Logare

Conectare la contul de utilizator Încă nu ai un cont Libristo? Crează acum!

 
obligatoriu
obligatoriu

Nu ai un cont? Beneficii cu contul Libristo!

Datorită contului Libristo, vei avea totul sub control.

Creare cont Libristo